Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki bare ayabarki ki yankata kananan sannan kidauko tufar ki itama ki yankata kanana
- 2
Sai ko dauko kankana itama kiyankata kanana saiki saka a fridge suyi kankara
- 3
Saiki dauko blender kixuba wayannan kayan saiki xuba strawberry aciki saiki nika
Similar Recipes
-
Fruit salad
Yana na dadi sosai fruit salad sannan ga anfani ajiki.....INA son shansa musamman da dare Khady’s kitchen -
-
Smoothie
Wannan hoton be mun kyau ba 😩In sha Allah zan dauki waniBARKA DA ZUWA 2023 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Strawberry fruity
Kayan marmari masu gina jiki, wannan girkin ya dade inata kyuiyar posting se yanxu. Jamila Ibrahim Tunau -
-
Fruit Smoothie
Kada ku zubar da sauran baren kayan lambu zaku iya yin smoothie dashi don karin lafia. #FPPC Jamila Ibrahim Tunau -
Yogofruits
Yana da matukar amfani a jikin dan adam,ga uwa uba dadi abun ba’a magana se wanda yasha Fulanys_kitchen -
-
Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy. Hannatu Nura Gwadabe -
-
Healthy fruits smoothie
Yana da kyau ajiki kasan cewanshi duk fruits neh aciki #teamsokoto Muas_delicacy -
Yoghout fruit salad
Wanann hadin yayi matukar dadi naji dadinsa sannan iyalina sun yaba godiya ga ayzah and cookpad. Meenat Kitchen -
-
Fruits salad
Hadin kayan marmari yanada matukar kyau ga lapiayar mutum duba da lokacin azumi yanada kyau a lokacin sahur da buda baki. #sahurricecontest Meenat Kitchen -
-
-
Lemun lemu da smoothie na kayan lambu
Yaya Allah ya baki lafia ya dauke wahalaA taya uwar mijina da adua Allah ya bata lafia ya dauke wahala amin #gargajiya #lemu #kayanlambu #ramadan #iftar Jamila Ibrahim Tunau -
Watermelon and banana smoothie
Inason yin smoothie sabida banana naso shiyasa nakesonyinshiRukys Kitchen
-
-
-
Watermelon, banana and date smoothie
Wana smoothie akaiw dadi sha ga kuma karawa mace niima Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13232568
sharhai