Healthy fruits smoothie

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Yana da kyau ajiki kasan cewanshi duk fruits neh aciki #teamsokoto

Healthy fruits smoothie

Yana da kyau ajiki kasan cewanshi duk fruits neh aciki #teamsokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Ayaba,
  3. gyada
  4. Kwakwa
  5. ,dabino
  6. Madara
  7. zuma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami duk abubuwan da na lisssafa sai ki cire qwalon dabino n ki jiqa sanan ki fasa kwakwan

  2. 2

    Ki yanyanka kwakwan qanana kisa cikin blender dinki tare da wanan dabinon da kika jiqa ki niqa su har su fara laushi

  3. 3

    Sai ki cire ma kankanan yaya itama kisa cikin blender din

  4. 4

    Ki yanyanka ayaban da gyadan tare da zumanki kisa

  5. 5

    Sai ki hade duk ki markade idan yayi taushi sai ki zuba madararki aciki asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes