Mix fruits juice

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

#Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Apple
  2. Gwadda
  3. Kankana
  4. Abarba
  5. Lemu
  6. Ayaba
  7. Sugar
  8. Ƙanƙara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki yanke duka kayanki sannan kisa a blender

  2. 2

    Sannan kisasu duka kiyi blending so smooth sannan kitace kisa ƙanƙara hmmmm ga daɗi,lpy,ƙarin ni'ima abun sai wanda ya gwada xai bani bayani shikenan our mix fruits juice is ready🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes