Gullisuwa

Khadija Baita @deejaman2020
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a sami madara a hada da sugar a juya sai a zuba ruwa a kwaba.
- 2
A sami mai a shafa a hannu ana gutsurar madarar ana mulmulawa.
- 3
Idan an gama mulmulawa za'a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a zuba a soya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Gullisuwa
Inason gullisuwa shiyasa nayita domin oga da yarana sunsha kuma sun yaba#ALAWA Ayshert maiturare -
-
-
-
-
-
-
-
Gullisuwa
Muna xaune Bayan mun gama cin Abinci dare,Se mai gida yace yana Jin kwadayi,Na rasa me xan Dan samar masa me Dan saukin sarrafawa,Shine nayi masa Gullisuwa Sabida yana sonta sosai Yummy Ummu Recipes -
-
-
Gullisuwa
Gaskiya inajin dadin gullisuwa sosai kuma gata dasaukin sarrafawa batare da ansamata abubuwa dayawa ba Ummi Shu'aibu isah -
-
-
-
-
-
Milk candy balls (gullisuwa)
#team6candy.Sister na takanyi gullisuwa takawoman my cinye da yara muna santi, nimadai nace bari na gwada tawa basirar... Meenat Kitchen -
Gullisuwa
Daga AHNAF GENERAL ENTERPRISES #CDFGULLISUWA ana yinta a kasar Hausa Don sarrafa Madara ta hanyar soyawa Kuma a ci a hi dadi da nishadantuwa.Binta Idris(AHNAF GEN.ENT.)
-
-
-
-
Gullisuwa
Wannan abu yanada matuwar dadi kuma sannan akwai nutrient acikinshi don yana kunshe da sinadarin protein da kuma carbohydrate,da fat n oil mimieylurv -
-
-
-
Home made yoghurt
Nayi yoghurt domin inaso in dama fura dashi next post in sha Allah zan saka yadda nake hada fura ta😋 khamz pastries _n _more -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13279310
sharhai