Yadda ake Homemade yoghurt

Fatima Rabi'u
Fatima Rabi'u @tymas__cuisine

Yadda ake Homemade yoghurt

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madarar gari
  2. Ruwa
  3. Yoghurt culture
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Step 1, zaki sami roba ki zuba madarar ki se ki kawo ruwa ki dama ta kar tayi gudaji ta dan yi ruwa kar tayi kauri.

  2. 2

    Step 2, se ki sami tukunya ki juye madarar ki da kika dama ki dora a wuta kina juyawa har yayi zafi se ki sauke ki bar shi ya sha iska ba wai yayi sanyi ba yayi dumi.

  3. 3

    Step 3, bayan nan seki sami kwalba ko roba me murfi ki juye madarar ki a ciki ki rufe ruf yadda iska bazata shiga ba.

  4. 4

    Step 4, se ki sa a oven ko guri me zafi ki barshi yayi kamar 5 to 8 hours.

  5. 5

    Step 5, bayan wa'innan awannin se ki dauko madarar ki zaki ga tayi kauri kamar kindirmo se ki juye a roba ki sami yoghurt da kike so kiji yayi test din shi kisa kadan se ki zuba sugar dinki ki juya kisa a fridge yayi sanyi. Zaki iya yanka fruit din da kike so a ciki🍎Asha dadi lafiya😋🍶

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Rabi'u
Fatima Rabi'u @tymas__cuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes