Wainar fulawa

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wainar fulawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Maggi da gishiri
  6. Yajin barkono
  7. Kwai(optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade fulawa a zuba kayan hadin da aka tanada se a dama da ruwa kamar kaurin koko, a yanka albasa a zuba.

  2. 2

    A dora frying pan a wuta asa mai kadan se a dinga zuba Killin a dan baza idan bari daya yayi se a juya.

  3. 3

    Aci dadi lafiya 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes