Faten doya da kwai

Gumel
Gumel @Gumel3905

#oct1strush Wannan girkin yayi dadi ga saurin sarrafawa.

Faten doya da kwai

#oct1strush Wannan girkin yayi dadi ga saurin sarrafawa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kayan miya
  3. Ganyen alayyahu ko ugu
  4. Sinadarin dandano
  5. Nama ko kifi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere doya a yanka kanana se a gyara nama ko kifi, a gyara ganye, bayan an tanana naman se a zuba kayan miya a soya sama sama se a kara ruwa asa sinadarin dandano idan ya tafasa se a zuba doyar idan ta kusa nuna se a zuba ganye.

  2. 2

    A dafa kwai a bare se asa a ciki, shikenan se aikin ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

Similar Recipes