Sakwara da miyan egusi

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Cookeveryday#worldcookday Wannan hadin yayi... Inkachi sai binshi zakayitayi da daruwan sanyi

Sakwara da miyan egusi

Cookeveryday#worldcookday Wannan hadin yayi... Inkachi sai binshi zakayitayi da daruwan sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
4 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Egusi
  3. Kayan miya
  4. Kayan dandanobda kanshi
  5. Waterleaf
  6. Alaihu
  7. Kifi soyayye ko busheshe
  8. Nama ko ganda
  9. Manja

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Zakifere doya kibdafashi sai ki dakashi sosai ki kwashe

  2. 2

    Zaki soya manja da albasa su soyu kadan sai na kawo egusi na xuba a ciki na cigaba da
    juyashi occasionally har sai da manja ya ratso jikin egusi din.

  3. 3

    Za ki dafa ganda indashi zakiyi ya dahu dosai, bayan ta dahu sai ki wanke busasshen
    kifinki sosai ko soyeyyen kifi ki zuba a cikin gandar su karisa dahuwa tare.
    Ki zuba attarugu da albasa ko kayan miyarki a cikin gandar da kifin, su dahu
    tare da sauran ruwan da ya rage a ciki.
    Ki saka maggi,garin tafarnuwa, chitta curry,yadda zai ji sannan ki rufe. Amma ni nama nasa amadadin gandar. Inya dahu

  4. 4

    Saikijuye chikin soyayyen manjarki da egusin sai kirufe inya hadu kiwanke ganyen alaihunkibda water leaf kizuba akai ki kashebwutan tururun zai nunarsu

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes