Puff puff(fanke)

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Puff puff yanada sawki yi kuma ga cika ciki musaman kika sameshi ka kunu mai zafi 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour kisa sugar, cinnamon powder
- 2
Kisa yeast da 1 egg seki dama da warm milk ko ruwa
- 3
Zaki damashi shi baiyi ruwa ba kuma kada yayi kawri dewa seki rufe ki barshi a waje mai dumi ma 1h zakigan ya tashi
- 4
Seki dora oil a kan wuta ki soya a medium low heat kada kisa wuta dewa inbahaka zai soyu ama ciki shi bai nuna ba
- 5
Enjoy!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Fanke(puff puff)
Inason fanke sosai yanada wuyar sha’ani ammn idan kika iya kwabashi shikenan kin huta’ baa cika ruwa sosae wurin kwabinshi kamar kwabin pan cake ake mashi zakiga baishan mai wurin suyawa.🥰☕️ Fatyma saeed -
Cinnamon Roll
Wana shine farko danayi cinnamon roll kuma family na suji dadinsa Sosai🥰😋 Maman jaafar(khairan) -
Doughnut
Cika wuta yayin suyar doughnut nasawa waje ya soyu batare d cikin y soyu ba. Taste De Excellent -
Fanke (puff puff)
Babu wahala ga saukin yi wajan karin kumallo kuma yayi Dadi sosae Zulaiha Adamu Musa -
-
Scone
Scone snack ne mai dadi kamar cake musaman kika sameshi da tea ko madara mai sanyi😋 Maman jaafar(khairan) -
Degue couscous
Degue couscous yanada dadi sha kuma ga cika ciki wasu naceme kunu couscous Maman jaafar(khairan) -
-
Coconut Tapioca
Tapioca kunu ne dani da family na mukeso shi sosai kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
Macaroni Salad
#ramadansadaka wana salad din yanada sawki yi kuma ga cika ciki Maman jaafar(khairan) -
-
Fanke
Wan nn girki na sadaukar dashi ga aunty jamila Allah ubangiji ya bata lfy #gwsauntyjami khamz pastries _n _more -
-
-
Vanilla Pancake
Godiya ga jahun's delicacies naji Dadi wannan recipe na pancake sosai😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
-
Doughnut
Wanna snack na da dadi sosae koma zaki iya cin shi da drink ko any kind of drinks aysher gidado -
Ring doughnut
#kadunastate. Nasha wahala wurin yin ring doughnut kullun nayi baya bani yanda nikeso, Sai ta dalilin sister Amrah 😍Allah ya saka maki da gidan aljannatul firdaus. Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
Fluffy Pancake
#FPCDONE MUNAGODIYA COOKPAD Yarana naso kayan fulawa kona biyu banyi abu fulawa ba sabida inaso na rage kiba🤣dan nasan inda nayi senaci segashi yara su dameni iyimusu pancake danayi senaga yayi kyau sosai shine nace bari nasa a cookpad Maman jaafar(khairan) -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14462377
sharhai (7)