Eggs rolls

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#flour Wana eggs rolls din yayi dadi kuma ga cika ciki

Eggs rolls

#flour Wana eggs rolls din yayi dadi kuma ga cika ciki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 2tablespoon butter
  3. 1tablespoon sugar
  4. 1/2spoun salt
  5. 1/2spoun baking powder
  6. Water
  7. 6boiled eggs(dafafe kwai)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakisa fulawa kisa sugar da gishiri

  2. 2

    Kisa baking powder da butter seki ruwa kiyi dough dinki kamar na meat pie ama kada yayi karfi meat pie seki barshi ya huta ma 15mn

  3. 3

    Seki dafa kwai ki dawko dough dinki ki dibi kadan kiyi rolling

  4. 4

    Sekisa kwai ki rufe ki mulmula haka zakiyi ma iyakaci kwai da kike dashi

  5. 5

    Seki soya a mai

  6. 6

    Shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes