Macaroni Salad

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka wana salad din yanada sawki yi kuma ga cika ciki

Macaroni Salad

#ramadansadaka wana salad din yanada sawki yi kuma ga cika ciki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupboiled macaroni
  2. 2boiled Carrots
  3. 1/2 cupgreen peas
  4. 1/2 cupsweet corn
  5. 1small onion
  6. 1small tomatoes
  7. 1/2green peper
  8. 2boiled eggs
  9. 1 cupmayonnaise
  10. 2tablespoons mustard dijon
  11. 1tablespoon vinegar
  12. 1tablespoon oil
  13. 1tablespoon pepper powder (yaji)
  14. 1maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa macaroni dinki ki dafa kwai da carrot ki yanka albasa, tomato, green pepper

  2. 2

    Seki dawko bowl ki hada mayonnaise da mustard but mustard is optional kisa yaji da maggi

  3. 3

    Kisa vinegar da oil ki hadesu sosai

  4. 4

    Seki dawko bowl mai fadi ki fara zuba macaroni sana su veggies da kwai

  5. 5

    Seki zuba hadi mayonnaise ki cakuda duk ya hade

  6. 6

    Shikena sekiyi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (2)

Zee World
Zee World @Zeeworld
Wow gsky zayyi ddi😋. Zamu gwada Insha Allah

Similar Recipes