Fanke

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Wan nn girki na sadaukar dashi ga aunty jamila Allah ubangiji ya bata lfy #gwsauntyjami

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
4 yawan abinchi
  1. 3 cupsfulawa
  2. 6 tblssugar
  3. 1egg
  4. 1 tblsyeast
  5. 1/2 cupwarm water 1

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Zaki samu roba me zurfi ki zuba komai na hadi ki juya sosai ki bugashi seki rufe ki ajiye ki barshi ya tashi na mintuna 20 sekiyo deflecting seki soya a mai

  2. 2

    Yarana basa chi seda madara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Awwn @khamz93350551 nagode🥰 kuma gashi da gani yayi dadi 😋😋

Similar Recipes