Soyayyar doya da egg sauce

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Yayi dadi sosai

Soyayyar doya da egg sauce

Yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 &25mintuna
4 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Mangyada for fry
  3. Pinch of salt
  4. For d sauce
  5. 4eggs
  6. 3Tattasai
  7. 5Tarugu
  8. Albasa Babba
  9. 1/4 cupMai
  10. 2Maggi knorr
  11. Spice da kike dashi

Umarnin dafa abinci

1 &25mintuna
  1. 1

    Da farko ki fere doyanki ki yayyanka shape din da kikeso saiki saka a ruwa ki wanke saiki tsane a kwando ki saka gishiri dakan ki juya saiki daura Mai a wuta ki bari Yayi xafi saiki xuba doyan in Yayi saiki kwashe

  2. 2

    SAUCE....ki yayyanka kayayyakin ki jajjaga tarugun da tafarnuwa atare saiki Dora pan kisa Mai albasa dayawa saiki saka tattasan da kika yanka ki saka tarugu ki juya saiki saka Maggi da spices ki juya ki rufe for 1min. saiki fasa kwanki ki kada saiki xuba ki barshi for 30 sec.saiki juya ki ara rufewa for 1min.saiki sauke shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

Similar Recipes