Cheesy Potatoes

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#cookpadval Godiya ga khady dharuna itace tayi wana abici ama ita da sweet potatoes tayishi to dama inada cheese a fridge koda naga recipe din senace bari nayi ama da potatoes kuma yayi dadi sosai musaman yadan yaji cheese 😋😋

Cheesy Potatoes

#cookpadval Godiya ga khady dharuna itace tayi wana abici ama ita da sweet potatoes tayishi to dama inada cheese a fridge koda naga recipe din senace bari nayi ama da potatoes kuma yayi dadi sosai musaman yadan yaji cheese 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4medium potatoes
  2. 1onion
  3. tatase and 1 attarugu peper 1
  4. garlic and 1 ginger 2
  5. 1can fish
  6. 1 cupmixed vegetables
  7. 1maggi
  8. teaspoon curry powder
  9. Mozzarella cheese

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fere potatoes na wanke na yanka kanana sena soya a oil

  2. 2

    Na dora pan nasa oil nasa chopped onion, grated tatase, attarugu,ginger and garlic na soya sama sama senasa curry da maggi

  3. 3

    NASA Kifi gwagwani, nasa mixed vegetables na kara soyawa sena zuba soyaye potatoes

  4. 4

    Na gyara sena zuba cheese na rufe na rage wuta har sede cheese din ya narke

  5. 5

    Se na sawke

  6. 6

    Nayi serving da salad da eggs muffin yayi dadi sosai 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (2)

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Yummy😋😋😋. I will give it a try in shaa Allah.

Similar Recipes