Bounvita coconut cookies

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1cup+1/2 cup na flour
  2. 1/2 cupbounvita
  3. 1/3 cupcoconut
  4. 1 tbspmilk
  5. 1/4 tspbaking powder
  6. 125 gbutter
  7. 1egg
  8. 1 tspvanilla flavour
  9. 1/3 cupsugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba butter acikin mixer sai kiyi mixing sosai sai ki zuba sugar aciki sai kiyi mixing sai ki fasa kwai aciki ki sake juyawa sai ki dakko bounvita da coconut da madara da baking powder da flavour ki zuba aciki sai ki juwa sai ki dakko flavour ki tankade sai ki zuba aciki sai ki dinga juyawa a hankali har sai kwabin naki yayi.

  2. 2

    Zaki sami wani bounvita da bushashiyar kwakwa sai ki dakko dough dinki ki mulmulashi gaba daya sai ki dinga sawa acikin bounvita sai ki cire kisa acikin bushashiyar kwakwa sai ki sake sawa acikin bounvita sai ki fada shi da hannun ki haka zakiyi ta yi har ki gama sai ki dakko baking pan (farantin gashi) sai ki jera aciki sai ki gasa.

  3. 3

    Gashi kamar haka.

  4. 4

    Gashi bayan na gasa sai aci da tea ko lemo.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes