Mutton/ Lamb Biryani Rice

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan girkin na Fateemah ne
Allah ya hada ki da abokin zama na kwarrai

Mutton/ Lamb Biryani Rice

Wannan girkin na Fateemah ne
Allah ya hada ki da abokin zama na kwarrai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2mintuna
2 yawan abinchi
  1. Awaza ta Naman rago
  2. 1Basmati rice kofi
  3. Cinnamon stick
  4. Kanunfari
  5. Bay leaves
  6. Fennel seeds
  7. Gishiri
  8. 1Madarar ruwa

Umarnin dafa abinci

2mintuna
  1. 1

    Zaki samu naman rago awaza ko cinyar baya sun fi dadi ki yanka kanana

  2. 2

    Kisaka duk spices kiyi marinating kusan awa 1 ko 2 ko ma kiyi da dare ya kwana amma cikin fridge

  3. 3

    Ki tafasa shinkafa kisa kanunfari da cinamon stick da bay leaves da gishiri

  4. 4

    Ki soya albasa sannan ki fiddo naman ki ki soya tareda madara

  5. 5

    Ki hada shinkafar ki rufe ta sulala ki zuba yello colour amma ni turmeric nayi amfani dashi

  6. 6

    Yawwa gata nan se a nemo chokali ayi harrama

  7. 7

    Domin karin bayani dalla dalla ki duba chicjken biryani da yi bambamchinsu nama da kaza

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes