Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Cinnamon powder
  3. Cinnamon stick
  4. Gishiri
  5. Mai
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa ruwa da gishiri da cinnamon stick, in ya tafasa ki cire stick din ki wanke shinkafa ki zuba. Karki Bari ta dahu sosae

  2. 2

    Ki yanka albasa ki soyata da Mai har tayi brown sannan ki kwasheta.

  3. 3

    Ki kawo shinkafa ki zuba ki soyata a Mai kadan da kika soya albasa. Sannan ki cinnamon powder ki juya ki zuba albasa ki kashe tayi 2mins kiyi serving.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes