Simple Rice

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#GWSANTYJAMI. Allah yakara lapia, Allah ya sawwake

Simple Rice

#GWSANTYJAMI. Allah yakara lapia, Allah ya sawwake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki yanka albasa ki yanka sausage saiki jajjaga attarugu tare da tafarnuwa

  2. 2

    Saiki tafasa shinkafar tayi kamar dahuwa 80% saiki taceta saiki dauko tukunya kisa Mai kisa jajjagen attarugu da tafarnuwa kisa albasa da sausage saikisa Maggi da gishiri kisa black pepper sai tumeric and cury ki soyasu idan sun Dan soyu saiki zuba shinkafar ki juyata komai ya hade jikinta saiki rufeta na mintuna 2 done.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes