Shinkafa da miyar kabeji da kwai

Mommazarah
Mommazarah @Mommazarah1
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30m
3 yawan abinchi
  1. 2Shikanfa Kofi
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Kabeji Rabin madaidaici
  5. Sinadarin dandabo
  6. Attaruhu albasa tattashe
  7. 3Kwai

Umarnin dafa abinci

1:30m
  1. 1

    Ki tafasa shinkafarki ki wanketa ki maidata wuta

  2. 2

    Ki gyara ki jajjaga kayan miyanki

  3. 3

    Ki sa mai a tukunya ki kwai da spices da onga sai ki zuba ruwa a ciki madaidai ci kafin ki juye kwan a cikin man kita juyawa

  4. 4

    Zuba kayan miyan a ciki su soyu tare sai ki sa sinadarin dandano tare da yankskken kabeji da Karas dinki barshi ya dahu na 5~7 minutes sai ki sauke. Aci dadi lfy.karas

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mommazarah
Mommazarah @Mommazarah1
rannar

Similar Recipes