Miyar kabeji

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

miyar tanada dadi gaiki ya ga kara lfy

Miyar kabeji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

miyar tanada dadi gaiki ya ga kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kabeji
  2. karas
  3. koran tattase
  4. Albasa
  5. attaruku
  6. maggi
  7. gishiri
  8. curry
  9. mai
  10. tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke su kabejin sai ki yankata dogo dogo karas ma haka zaki yankashi dogo da koren tattase sai ki yanka albasan ki ki daira pan a wuta kisa mai ki zuba albasan ki ki soya sama sama sai ki jajjaga attaruku da tafarnuwa ki zuba sai ki dauko su kabejin ma kisa da su karas kisa maggi da gishiri da curry kiyi ta juyawa bayan minti biyar sai ki sauke miyar tanada dadi zaki iya cin shida kuskus ko shinkafa zaki iya saka mana in kinason in kinyanka shi kanana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes