Shinkafa da wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
mutane biyu
  1. Wake rabin cup
  2. Shinkafa cup daya
  3. Ruwa
  4. Manja ma daidaici

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Dafarko zan gyara wakena in zuba ruwa a tukunya in hura wuta in ruwa ya tafasa in zuba wake inya dauko dahuwa

  2. 2

    Inzuba shinka insuka dahu sai

  3. 3

    In sauke in yanka salat tumatur cocumber da kwai shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safina Idris
Safina Idris @cook_36501616
rannar

sharhai

Similar Recipes