Super soft vanilla cupcakes

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan cake Yana da matukar laushi sosae, zae Miki kusan sati biyu da laushinsa iyalina suna sonshi.
Sannan Yana Dadi da breakfast da black tea.
#Breakfast idea.

Super soft vanilla cupcakes

Wannan cake Yana da matukar laushi sosae, zae Miki kusan sati biyu da laushinsa iyalina suna sonshi.
Sannan Yana Dadi da breakfast da black tea.
#Breakfast idea.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Butter daya
  2. Sugar Kofi daya
  3. Kwai guda biyar manya
  4. Flour kifi biyu
  5. Butter milk Kofi daya
  6. Baking powder karamin cokali daya
  7. Flavor cokali daya babba na powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba butter da sukari a roba kisa mixer kiyi mixing har yayi haske, ki kawo eggs da kika a fasasu a wani bown daban ki Rika zubashi kadan kadan kina mixn har ki Gama zubawa.

  2. 2

    Ki tankade flour ki zuba a roba ki saka baking powder ki zuba flavor na gari ki juya sosae sannan ki zubashi cikin butter da kika hada ki juya sosae.

  3. 3

    Ki kawo butter milk dinki ki zuba ki juya sosae sannan ki gasa a oven.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes