Kayan aiki

  1. 1 kgchicken wings
  2. Ginger powder
  3. Garlic powder
  4. Chilli pepper powder
  5. Black peper powder
  6. Curry powder
  7. Seasoning
  8. Salt
  9. Soy sauce
  10. BBQ sauce
  11. Sweet chilli
  12. Honey
  13. 1/2 cupflour
  14. 1/3 cupcorn flour
  15. Butter
  16. Oil
  17. Sesame seeds (ridi)
  18. Spring onions

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke Fufuke kaza ki tsaneshi, ama ni na rabasu ta biyu sai nasa a bowl na zuba ginger powder, garlic powder,black pepper powder, chilli pepper, gishiri da seasoning sana nasa soy sauce

  2. 2

    Na cakudasu na rufe na barshi ma 20mn

  3. 3

    Bayan 20mn sena dawko bowl na zuba flour da corn flour nasa seasoning, ginger,garlic, curry, salt da chilli pepper

  4. 4

    Na hadesu sana na dawko nama nasa aciki flour din yadan kike gani a picture

  5. 5

    Sai na dora oil kan wuta in medium low heat sai na soya nama (please kada kisa wuta dewa, inbahaka baze nuna aciki Sosai ba)

  6. 6

    Bayan na gama suya sai na dora pan nasa butter nasa BBQ sauce

  7. 7

    NASA honey da sweet chilli na barshi ya nuna sosai

  8. 8

    Sai na zuba nama aciki na hadeshi da sauce din sai na sawke nayi serving na zuba ridi a kanshi da spring onion

  9. 9

    So delicious 😋😋😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes