Vanilla cake

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Yayi dadi sosae ga Kuma laushi

Vanilla cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yayi dadi sosae ga Kuma laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 6eggs
  3. 2butter
  4. 1half cup sugar
  5. Vanilla flavor
  6. Milk
  7. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki sa butter da sugar kiyi mixing dinsu da mixer ko km muciya idan sugar yanarke kifasa kwai kihadesu.

  2. 2

    Kitankada flour dinki kixuba baking powder ciki kixuba cikin hadin cake dinki kigamesu kixuba,vanilla flavor da madara kadan.

  3. 3

    Kikunna oven dinki,kishafa butter ga gwangwanin cake dinki kixuba hadin cake dinki kisa cikin oven kibashi lokaci,in yagasu kicire kiyanka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes