Kayan aiki

  1. Barzzazen Shinkafa
  2. Kabeji
  3. Tarugu,albasa,gyada
  4. Mai,Curry,thyme,maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zakijuye barzazzenshinkafarki a roba kiwanke shi kitsaneshi saikidauko madambacinki kizubashi kidaura awuta yaturara.

  2. 2

    Saikisaukeshi kijuyeshi abaho maikyau saikidauko kagej dinki (daman kingyarashi)kizuba kidauko gyadarki maggi curry thyme tarugu albasa duk kisaka kicakudashi kikara maidashi wuta yakara turara zakiji gida yadaukamshi saisauke kisa mai ishshe zaki iyaci da yaji ko garin karago (garin guli).

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423
rannar

Similar Recipes