Dafadukan shinkafa mai kayan lambu

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

#food folio nakan yawaita yindafadukan shinkafa musamman saboda maigida

Dafadukan shinkafa mai kayan lambu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#food folio nakan yawaita yindafadukan shinkafa musamman saboda maigida

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattasai
  3. atarugu
  4. albasa
  5. karas
  6. kabeji
  7. Koren wake
  8. curry
  9. tyme
  10. Maggi
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafari zakifara jajjaga kayan miyanki kidora Mai awuta idan yayi zafi sekisoya kayanmiyan idan sukayi sekizuba ruwa daidai yanayin wayanda zasu tsotsemiki shinkafarki

  2. 2

    Sekizuba maggi kibarsu yatafasa sekiwanke shinkafarki kizuba kizuba Curry da tyme

  3. 3

    Sannan kiyayyanka kayan lambunki idan shinkafar tasoma dahuwa sekiwankesu kizuba kiyikasa dawuta

  4. 4

    Idan ta tsotse sikisauke shikenan. enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes