Shinkafa da miyar alayyaho da kifi

Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838

Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki

Shinkafa da miyar alayyaho da kifi

Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

na cin mutum bi
  1. Shinkafa
  2. Kifi alayyahu
  3. Curry thyme
  4. Tarugu tattasai albasa
  5. Man kyada magie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki wanke shinkafar ki kixuba a ruwan xafin da ke kan wuta zuwa wani Dan lokaci sai ki kara wankewa kifar shi ya sahu,

  2. 2

    Xaki jajjjaga kaya miyar ki sama2 sai ki soya man kyadar ki da albasa sama2 sai ki xuba kayan miyar ki su soyu kisa kayan kamshi kamar curry thyme

  3. 3

    Sai kayan magie ki barsu suyi kamar minti biyu sai kisa alayyaho kifari yayi kamar minti daya daman kin soya kifin ki xubawa kawai xakiyi kibari yayi minti ukku ki jidda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes