Kayan aiki

  1. Hadadden garin masa
  2. Ruwa
  3. Albasa
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Shi dai garin masa haka ba ni na hada shi ba,sayen shi nayi.
    Da farko na fara tankde shi sannan na zuba gishiri kadan sannan na kwaba shi da ruwa sannan na rufe shi kuma na aje shi a wuri me dumi har da safe.

  2. 2

    Da safe na sake zuba mai ruwa da kanwa na yanka albasa na zuba,sannan na fara suya

  3. 3

    Dana gama sei na saka a plate na zuba sugar,amma zaki iya cinta da miyar alayyahu, miyar egusi dss..

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes