Kwadon masa

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Wannan kwadon akwai dadi sosai😍😍

Kwadon masa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan kwadon akwai dadi sosai😍😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 3Masa
  2. Kuli kuli dakakke
  3. Yaji
  4. Maggi
  5. Yankakken tumatir da albasa
  6. Mai
  7. Dafaffen zogala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki mutsutsuke masa tayi kanana kanana, saiki sa tumatir da albasa

  2. 2

    Kisa kuli kuli da yaji, saiki sa zogala da mai, saiki kwada

  3. 3

    Shikenan angama, ba wuya sai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes