Waina /Masa

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Abuja

Masa nada dadi hadde in anka hadota da miyar taushe .baa magana

Waina /Masa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Masa nada dadi hadde in anka hadota da miyar taushe .baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30. (mins)
8(people)
  1. 1mudu shinkafar tuwo
  2. Chokali 3 na yeast
  3. Chokali ukku na Baking poda
  4. Kopi daya na suga
  5. Man suya kopi daya
  6. Albasa guda daya karama
  7. Flour kopi daya
  8. Daffafiyar shinkafarki 1/4 kopi
  9. tablespoonGishiri.1/2

Umarnin dafa abinci

30. (mins)
  1. 1

    Ki wanke shinkafarki Ki jikata ta kwana

  2. 2

    Da safe sai ki wanke ta ki fidda tsakuwa

  3. 3

    Ki tsane ruwan,sannan ki hade komai cikin shinkafarki

  4. 4

    Sai akai markade

  5. 5

    In kin dawo da markadenki.sai ki sa hannu ko ludayi ki juya.in yayi kauri ki qara r'uwa sai ki rufe da Leda ko murfi ki Kai cikin Rana ko guri Mai Dumi

  6. 6

    Bayan Kaman hour gida, kullinki ya taso sosai sai ki saka suga da gishiri

  7. 7

    Ki Dora tandarki ga wuta sai ki sa Mai.

  8. 8

    In yayi zafi sai a Fara tuya!

  9. 9

    Mun gama wainarmu sai ci 😋

  10. 10

    Ana ci da miyar taushe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes