Toasted Bread

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Ina son toasted bread,ga Dadi ga sauqin sarrafawa

Toasted Bread

Ina son toasted bread,ga Dadi ga sauqin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Slice braed
  2. Butter
  3. Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a soya kwai se a yanka shi gida hudu

  2. 2

    Se a Shafa butter a slice bread duka side din

  3. 3

    A kunna toaster yayi xafi,se a dauka Kwan da aka Yan a saka a slice bread se a dauko wani bread din a rufeshi

  4. 4

    Asaka a toaster idan yayi brown a kashe,aci Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

Similar Recipes