Bread sandwich

Aysha sanusi
Aysha sanusi @cook_17690467
kano state

Break fast idea #rukys

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

8 yawan abinchi
  1. 2Slice bread
  2. 2Slice bread
  3. Kifin gwangwani 3
  4. Kifin gwangwani 3
  5. 250 gButter
  6. 250 gButter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wannan sune kayan hadin wanann sandwich din

  2. 2

    Dafarko zaki samu roba ki zuba kifinki kisa fork kiyi mashing dinsa saikisa butter ki juyasu su hade jikinsu

  3. 3

    Saiki dauko bread dinki ki shafa masa wananan hadin naki guda biyu ko wanne ki shafa masa saiki maidashi ki rufe

  4. 4

    Saiki saka a sandwich maker ki gasa idan ya gasu ki fito dashi ki yanka a gicciye

  5. 5

    Shikenan sandwich dinki ya kammala. Sai asha da tea

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha sanusi
Aysha sanusi @cook_17690467
rannar
kano state
Food is life...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes