Soyeyyen taliya

Bongel Cake And More @mahabubb
Umarnin dafa abinci
- 1
Na tafasa taliya nasaye ta na markada kayan miyan dafarko na zuba Mai da manja a wuta nayanka Albasa nasoya sama sama nazuba Wann kayan Miya na soya Sai na zuba Maggi gishiri onga corry da sauran su sai na juya sosai sai nasa zuba kife dama na tafasa kifen najuya akan Wann kayan Miya na mosa saina zuba taliya na mosa sai nasa lawase nasa koren tattasai nasa Jan tattasai na mosa shekinan Ashe Dade lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Rubaben taliya da yakuwa
Wannan abinci ne me sauki baya bukatar soye soye, be daukan lokaci kuma ga dadi HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15918723
sharhai