Kayan aiki

  1. Doya
  2. manja
  3. kayan miya
  4. kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyanki saiki yanka qana qana saiki daura tukunya akan wuta ki soya kayan miyanki saiki saka ruwa ki saka kayan dandano inya tasa saiki saka doyanki kirufe inya nuna saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes