Tuwon alkama
Nadafawa mijina tuwon alkama domin jindadinsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Nazuba ruwa a tukunya nadorashi a wuta yatafasa sainai rude
- 2
Da rudena yayi saina zuba garin alkamana aciki natuka sosai dan karyayi gudaji saina komardashi kan wuta yakara dahuwa,danatabbatar yadahu nasauke nakwashe aleda, zaku iyaci dakowace miya nidai da miyar kuka nayi yau.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Tuwon Alkama &Semo
Tuwon alkama da semo da miyan danyen kubewa tare da stew Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine -
Tuwon alkama da miyar guro danye
Nariga na bada recipe din miyar guro da tuwon alkama wanna sabon yayi ne 😀 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Kunun alkama
Kunun alkama na da dadi sosai, ga kuma amfani a jikin domin yana taimakawa wajen digestion da kuma movement of bowel. Nafisa Ismail -
-
Dan waken alkama
Alkama tana da matukar amfani a jikin mu sannan Dan waken nan yayi dadi sosai Safiyya sabo abubakar -
-
Masar alkama
#sallahmeal wannan girkin nayishi na musamman domin maigidana.Engr.Allah y qara bamu zaman lpy da kwanciyar hankali,y sama zuri'armu albarka.amin. Fatima muh'd bello -
-
Funkaso na alkama
Funkaso abinchi ne na gargajiya me dadi,inayinsa musamman saboda mijina Zara's delight Cakes N More -
-
-
-
Dublan din alkama
#DUBLAN na gwada sarrafa garin alkama wajenyin dublan kuma naji dadinta matuka Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
Dagen Alkama da yogut
Hum wannan dage yada gamsarwa Zaki iyayi da gero ko Alkama ko Sha eer ummu tareeq -
Funkason alkama 2
Wannan funkason yayi dadi da laushi sosai bantaba funkason alkama mai laushi irinsaba UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
-
Danwaken alkama
nayi wannan danwake ne saboda masu ciwon sugar basai tuwo kawai zakiyawa mai ciwan sugar da alkamaba zaki iya sarrafata ta hanyoyi daban daban . hadiza said lawan -
-
-
Tuwon masara
Masara nada anfani ga jiki sosai shiyasa can ba'a rasa ba nakan Dan sarrafa ta domin lahiyar iyalina. Masara Tana gyaran fata, cin ta Abu ne Mai anfani ga Mai ciki, Tana qara qarfi, Tana rage sugar jiki wato( blood sugar) da wasu da dama. Walies Cuisine -
-
Bredin alkama
Alkama yana da amfani sosai ajiki kuma yanada dadi sosai zaki iya cin wannan bredin da duk miyar da kikeso nidai da ferfesun naman rago nayishi kuma yayi dadi sosai#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Kunun alkama
Yanada dadi ga dawo da garkuwar jiki musamman ga kananan yara da mata masu shayarwa #ramadanplanners Oum Nihal -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15942468
sharhai (4)