Taliya da miyar kifi da Alayyahu

Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @Fateeynbash

Akwai dadi 😋😋

Taliya da miyar kifi da Alayyahu

Akwai dadi 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan miya
  2. Kifi
  3. Alayyahu
  4. Manja
  5. Mai dandano
  6. Kayan qamshi
  7. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kayan miyata na markada, na wanke kifi da lemon tsami na tsane na barbarbada kayan qamshi na soya.

  2. 2

    Na saka manja a tukunya da albasa na dan soya na zuba kayan miyana da kayan qamshi na rage wuta, bayan ta soyu na saka kifi da alayyahu na sauke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @Fateeynbash
rannar

Similar Recipes