Jallof din taliya da manja

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Shaf-shaf ,saboda yunwa, amma tayi dadi fa😋

Jallof din taliya da manja

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Shaf-shaf ,saboda yunwa, amma tayi dadi fa😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
mutim biyu
  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Sinadaran dandano
  4. Manja
  5. Kayan kamshi
  6. Diyar miya

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyanki, sai ki Dora tukunyarki a wuta idan tayi zafi sai ki zuba manja ki soya da albasa.

  2. 2

    Sai ki dibo ruwa ki zuba, sai ki zuba sinadaran dandano da kayan kamshi, da kayan miya.sai ki barta ta tafaso.

  3. 3

    Sai ki zuba taliya ki juyata, sai ki rufe, kiyanka albasa ki aje, ki barta ta Dan tausa sosai.

  4. 4

    Sai ki duba idan ta kusa nuna sai kisa garin diyar miya da albasa, saboda tayi kamshi, sai ki rufe ta karasa,sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes