Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki feraye dankalinki saiki yanka shi dai dai girman dakikeso saiki daurayeshi kizuba Maggie da gishiri kadan sai onga saiki cakudashi har koh ina yasamu, saikisa a Mai kisoya,idan yasoyu saiki kwashe ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Agefe saiki samu roba mekyau kifasa kwai kisa attarugu da Albasa kisa Maggie kicakuda.

  3. 3

    Saiki daura mai akan wuta saiki zuba wnn ruwan Kwan kmr zakiyi wainar kwai idan yafara soyuwa saiki wargaza kafin ruwan Kwan yagama soyuwa kmr zakiyi egg scrambled saiki zuba wnn dankalin dakika soya kina juyawa.

  4. 4

    Saiki dauko jajjagaggen Attarugu da Albasa kisaka akai kikara Maggie idan kinaso kisa kasa kasa kibarshi yasoyu.😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Habiba Dauda Ibrahim
Habiba Dauda Ibrahim @habibadaudaibrahim
rannar

Similar Recipes