Sultan Chips

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Wow Da Dadi.. Godia ta musamman ga UMMAH SISIN MAMA & AFRAH'S KITCHEN domin ganin Recipe awajensu.. Cookpad Nigeria

Sultan Chips

Wow Da Dadi.. Godia ta musamman ga UMMAH SISIN MAMA & AFRAH'S KITCHEN domin ganin Recipe awajensu.. Cookpad Nigeria

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum biyu
  1. 10Dankalin turawa guda
  2. Koren tattasai
  3. Albasa
  4. Jajjagaggen kayan miya
  5. Maggy + spices
  6. Mai kadan
  7. Gishiri
  8. Jan tattasai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Ki fere Dankali, ki wanke kisa mata Gishri kadan

  2. 2

    Kisa mai awuta tareda albasa ki soya

  3. 3

    Kizuba ki soya

  4. 4

    I Love Cookpad Nigeria

  5. 5

    Koren tattasai, albasa d Jan tattasai an ya kasu

  6. 6

    Done & Njoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes