Bread

Hannatu Bashir Bello
Hannatu Bashir Bello @haniexx1

I love bread ♥️ #MLD

Bread

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

I love bread ♥️ #MLD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 da 30 mis
2 yawan abinchi
  1. Flour Kofi 1 da rabi
  2. Ruwa Mai dumi
  3. Yeast qaramin cokali daya
  4. Butter cokalin cin abinci biyu
  5. Sugar cokalin cin abinci biyu
  6. Madara ta gari cokalin cin abinci biyu
  7. One egg

Umarnin dafa abinci

1 da 30 mis
  1. 1

    Zaki tankade fulawa saiki kawo yeast da madara da sugar ki gauraya

  2. 2

    Saiki dauko kwai guda daya ki gauraya saiki kawo ruwanki Mai Dan dumi ki kwaba ya hade saiki bugashi Kamar na minti biyar

  3. 3

    Saiki dauko butter dinki ki saka ki cigaba da bugawa, ki bugashi ya bugu sosai in kinaso yai Miki laushi, saiki saka a roba ki kaishi guri Mai dumi ki rufe ki barshi ya tashi na tsawon away daya

  4. 4

    Saiki jera akan tray dinki na oven saiki Kara kaishi guri Mai dumi ki barshi ya Kara tashi, bayan minti ishirin saiki dauko shi ki gasa a oven

  5. 5

    Bayan awa daya saiki dauko ki sake bugashi sannan saiki shafawa tray dinki na gashi butter saiki fitar da shape din da kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Bashir Bello
rannar

sharhai

Similar Recipes