Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Baking powder kadan
  3. Yeast cokali daya karami
  4. Sugar cokali biyu
  5. Butter cokali daya da rabi
  6. Kwai daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kitankade fulawa,bayan kintankade,saiki zuba cikin roba maifadi

  2. 2

    Kihade duk kayan ingredients ki kwabasu da ruwan dumi,saki rude kisa awaje mai dumi ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi saki samu rolling fin dinki,kidibi fulawar kadan kiyi rolling dinshi mai fadi

  4. 4

    Bayan kinyi rolling yayi fadi,saiki rabashi biyu,shikuma Rabin kikara rabashi,haka dayan shima kirabashi saiki fara daga karshe kina nadewa kina ajewa gefe harki gama

  5. 5

    Saiki zafa kwai asamanshi kigasashi cikin oven har yagasu,kisamu drinks mai sanyi kihada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abbi Ummu
Abbi Ummu @cook_17430420
rannar

sharhai

Similar Recipes