Bread pudding

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan bread pudding ,akwai dadi kodaga kayan hadin zaki gane dadinsa ga Kuma karin lfy kuma Kinga bazaki dunga zubar da guntun bread ,ba in yara sun rage Dan zaimiki Rana.

Bread pudding

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

wannan bread pudding ,akwai dadi kodaga kayan hadin zaki gane dadinsa ga Kuma karin lfy kuma Kinga bazaki dunga zubar da guntun bread ,ba in yara sun rage Dan zaimiki Rana.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum shida
  1. bread yadda kikeso
  2. madara kofi biyu
  3. kwai biyar
  4. peanut butter chokali biyar
  5. condensed milk Kofi daya
  6. cinnamon chokali daya
  7. gyada Kofi biyu
  8. suga rabi daya
  9. butter narkakkiya Kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na juye biredin sannan na gutsirashi daban daban gudan dabab Mai yankan daban sannan na hadasu waje guda

  2. 2

    Sai gyara gyadata, na ajje guri guda na auna madara, suga, suma na ajje

  3. 3

    Sannan na fasa kwai amazibi mai kyau nasa narkakkiyar butter,suga, cinnamon, peanut butter, condensed milk,sai na kadashi sosai ya kadu na ajje.

  4. 4

    Sannan na zuba gyada aciki najuya sosai sai na dama madarar garin, nazuba shima na juya sai Kuma nasa biredin nahasu na juya sosai nazuba a abin gashi saina gasa shi Kamar cake.

  5. 5

    Saida ya gasu Kuma nasauke inya gasu zakiji yana kanshi sosai saiki sauke shikenan sai chi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes