Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Oil 2tbps
  3. Salt pinch

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki samu flour 2cup mai 2tablespoon little salt ki hade waje daya ki juya sosai mai ya hade jikin flour din

  2. 2

    Saiki saka ruwa kadan kadan ki kwaba soft dough

  3. 3

    Saiki bar shi ya huta mintuna 10 saiki rabashi gida 7

  4. 4

    Saiki barbada flour saiki dakko wani ki fada shi

  5. 5

    Saiki Dora akai ki yi rolling yy fadi sosai yadda zakina hango tafin hannunki na kasa

  6. 6

    Saiki Dora abun gashin samosa a wuta idan yy zafi saiki Dora wraps dinki ki gasashi gaba da baya

  7. 7

    Saiki cire ki yayyanke edgles din y zamaa round shape saiki rabashi hudu

  8. 8

    Saiki saka filling dinki ki kuma sakaa damammiyar flour din ki rufe saman shknn HK zakiyi harki kammalla saiki soya shknn

  9. 9

    Saiki molding dinshi ki ajiye gefe saiki dakko guda daya ki dan fadadashi kishafa Masa mai ko Ina ya samu

  10. 10

    Ki rabasu a hnkli kisa a Leda haka zakiyi harki gama sauran saiki dama flour da kaurin ta ki dakko wraps din guda daya ki langwasa gefe da gefen

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs. Jameel's kitchen
Mrs. Jameel's kitchen @mrsjameelkitchen
rannar

Similar Recipes