Kayan aiki

30 minit
2 people
  1. Flour cup 2
  2. Salt
  3. Baking powder
  4. Niqaqen nama
  5. Karas 5
  6. Green beans
  7. Curry
  8. Magi
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

30 minit
  1. 1

    Dafar kozaki farakwaba fulawarki dagishiri da baking powder tayi kamar kwabin meat fie

  2. 2

    Saiki guggu tsirata kimurzata tayi circle kiyisauran mahaka

  3. 3

    Saikidauko daya bayan daya kina shafa mai kina barbada fulawa

  4. 4

    Kinadura wata akai harkigama saiki mirjesu guridaya

  5. 5

    Saiki dandura akankasko yadangaso kadan saiki sauke

  6. 6

    Kiyankata hudu sakinadata irin nasamosa kinayi kinasa filling harkigama

  7. 7

    Saikisoya tayi red

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Surayya Abdulwahab Adam
Surayya Abdulwahab Adam @cook_36554542
rannar

Similar Recipes