Dankalin turawa da miyar kwai

miss leeyarh @missleeyarh
Yana dadi ayi Shi da safe ko daddare
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fire dankalin ki ki yanyanka se kisa gishiri a chikin dankalin se kisa Mai a wuta in yayi zafi se sa dankalin in ya suyu se ki kwashe
- 2
Kiyi greating tattasai da albasa sekisa Mai a wuta in yayai zafi se kisa kayan miya in sun soyu kadan se kisa Maggi da gishiri.
- 3
Ki fasa kwai a wata rubber ki Kada ki juye chikin miyar.ki juya se ki bashi ya soyu,aci dadi lpy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Soyayyen dankalin Turawa,dankalin Hausa da Kwai
Yana da dadi musamman kiyi shi da breakfast ki hada da black tea. Afrah's kitchen -
Tasty fiesta
Yana da dadi matuka, kana iyacinsa da safe ko da Rana ko da daddare, abincine mai zaman kansa, ba'aba yaro mai kyuiya Mamu -
-
-
Soyayyen dankalin turawa da kwai
Yana da dadi musamman lokacin karin kumallo(breakfast) @M-raah's Kitchen -
-
Kosan dankalin turawa
Lokaci zuwa lokaci ina yiwa iyalai na abincin bazata sbd faran ta musu a ko d yaushe nayi wannan Kosan dankalin turawa ne sbd su kuma sunji dadin shi sosai kuma sunyi nishadi sosai sbd wannan hadadden girki na musamman danayi musu sun karfafafin gwiwa sosai akan Cookpad wannan abun yy min dadi sosai 😋😋😋 ki gwada kawai kisha mmki #FPPC Umm Muhseen's kitchen -
Soyayan dankalin turawa da kwai
Ina son soyayan dankalin turawa wanda aka hada shi tare da kwai yana da dadi gaske#katsinagoldenapron @Rahma Barde -
-
Dankalin turawa da kwai
A gsky naji dadin wannn dankalin sosai yara n ma sunji dadin shi sosai Umm Muhseen's kitchen -
-
-
Soyayyen dankali da kwai
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai. Nusaiba Sani -
Soyayyen Dankalin turawa da kwai
#1post1hope# inason dankalin turawa yanamin dadi sosai. Umma Sisinmama -
-
-
Dankalin turawa da kwai
#Ramadansadaka# iftar idea.nabi wannan hanyar wajen sarrafa dankalina saboda a samu sauyi. Alhamdulillah yayi dadi kuma megida ya yaba. Ummu Aayan -
-
-
-
-
Kwallon Dankalin Turawa
#Iftarrrecipecontest# wannan kwallon dankalin turawa da nayi yayi dadi sosai oga yayi santi yara sunyi sanyi kuma ku gwada kuji yadda yake inason shi sosai. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16293921
sharhai