Kayan aiki

  1. 4 cupsshinkafar tuwo
  2. 1 cupshinkafar ci
  3. 1 tbsyeast
  4. 1 tbssugar
  5. 1 tspsalt
  6. 1albasa
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jika shinkafa na tsawon awanni sannan nadafa shinkafar ci nabada aka markado,

  2. 2

    Bayan an markada nazuba sugar da gishiri da kuma yeast nasa a rana yatashi,

  3. 3

    Bayan yatashi saina yanka albasa kanana nazuba

  4. 4

    Sannan na dauko tanda ina shafa mai akai idan yayi zafi sai inzuba kullin,

  5. 5

    Idan ya soyu sai injuya dayan gefen.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah Rabi'u
Afrah Rabi'u @chefafrah
rannar

Similar Recipes