Tura

Kayan aiki

1hr 30mins
4 servings
  1. 3 cupsshinkafan tuwo
  2. 1/2 cupcooked rice
  3. 1 tablespoonyeast
  4. 4Attarugu
  5. 1medium albasa
  6. Sugar and salt little
  7. Margarine
  8. Pinchbaking powder
  9. 1egg

Umarnin dafa abinci

1hr 30mins
  1. 1

    Da farko zaki wanke shankafar tuwankin ki, sai ki jiga ta kwana

  2. 2

    Da safe Ki wanke ki zuba cooked rice,attarugu,albasa da yeast ki Kai markadai ko kiyi using blender

  3. 3

    Kada kullun yayi ruwa kuma ba kauri ake so yayi ba sosai sai Ki bar shi a rana ya tashi

  4. 4

    Sai ki fasa Kwai daya cikin da baking powder kadan ki mixing

  5. 5

    Ki samu wani extra bowl ki rika zuba kullun kadan a ciki,in kin zuba sai ki dan sa sugar da salt ki mixing

  6. 6

    Bayan kin mixing sai ki samu non stick pan dinki ki daura a wuta ki Shafa margarine a pan din,

  7. 7

    In yayi zafi sai kinrinka zuba kullun ki, in kin zuba sai ki rufe,in gefe daya yayi sai ki juya dayan haka har ki gama 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha
Aisha @aisha_bnadalli
rannar

Similar Recipes