Tura

Kayan aiki

5hrs
10 servings
  1. Shinkafa,cup biyu
  2. yeast chokali daya
  3. 4 cupsShinkafa
  4. 1 spoonmai
  5. Albasa 1,
  6. sugar2spoons,
  7. gishiri 1 spoon

Umarnin dafa abinci

5hrs
  1. 1

    Ana jiqashikafa kamar 4-5 hours idan ta jiqa Za a Debi kamar 1cup a dafa

  2. 2

    Sai a wake wadda ta jiqan a hada da wadda aka dafa

  3. 3

    Sai a markada kina iya da albasa kafin a markada Kuma bayan anyi ma zaa yanka

  4. 4

    A sanya,ki yeast kibata Dan lokaci idan yeast dinku Mai kyau ne 30mins ma ya isa, kisa Dan gishiri da sugar domin Dan dano sai ki fara soya wainarki a tanda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rabiatu Muhammad
Rabiatu Muhammad @ummybkr123
rannar

Similar Recipes