Tura

Kayan aiki

10_15 mins
2 yawan abinchi
  1. 1/4Cabbage
  2. 5Attarigu
  3. 3Maggi
  4. Onga half teaspoon
  5. Curry
  6. Mai
  7. Albasa
  8. Peace
  9. Green beans
  10. Carrots

Umarnin dafa abinci

10_15 mins
  1. 1

    Ki yayyanka cabbage,albasa, carrots, green beans
    Sannan ko wanke d gishiri

  2. 2

    Ki jajjaga attarigu
    Sannan ki daura Mai a fry pan
    Idan yyi zafi seki zuba attarigu da kayan lambunki kisa maggi,da d curry
    Da ruwa kadan

  3. 3

    Ki rufe ki barshi ya nuna a hankali
    Shikenan seki ci da abinda kikeso
    Ni naci nawa d White rice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai (2)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
Thanks for the step illustrations 👌

Similar Recipes