Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
mutum biyu/uku
  1. Shinkafa,
  2. seasoning,
  3. ginger
  4. Carrots,
  5. thyme,
  6. curry,
  7. garlic
  8. salt
  9. Cabbage,
  10. spring onions
  11. Green peas
  12. beans
  13. Tattasai
  14. albasa
  15. mai kadan

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki sami shinkafarki ki niqata ah blender niqa biyu kou uku

  2. 2

    Sai ki tankade shinkafar nan garin yafita sabida ba ah son garin tsakin neh kawai ake buqata,idan kin wanke sai ki tsaneh ta acikin rariya har ruwan su taaneh

  3. 3

    Zaki sami tukunyar steaming dinki kisa mata ruwa kisa akan wuta ki rufe ki jira har ya tafasa

  4. 4

    Sai ki wanke su cabbage da carrots,tattasai,green beans da albasa ki yayanka su cabbage din yankar ta danyi girma if not zaiyi shrinking Kinayi kina duba ruwan zafin nan kou yayi boiling idan yayi sai ki kawo tsakinki ki juye akan steamer din sai ki rufe ki barshi yayi steaming for like 15 mins

  5. 5

    Idan kika gan yayi alaman taushi sai ki kwashe acikin abu maai girma sai kisa curry thyme seasoning ginger garlic da duk wani spice da kike so sai ki juye yankakun veggies dinki aciki ki jujuya sai kisake maidawa wuta kaman na minti goma

  6. 6

    Sai ki sauke idan kika tabatar komi ya dahu sai ki maida cikin abu mai fadin nan naki ki dan sa mai ki jujuya sai ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (7)

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@muasdelicacy01 Asiya ki gyara #teamsokoto wurin bada labarin girki zaki sa shi. Thank you 😊

Similar Recipes